Hukumar kula da kafofin sadarwa ta kasa (NCC), ta ce, masu amfani da wayar salula miliyan casa’in da biyar da dubu dari bakwai ne basu da...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya sanya hannu kan takardar fahimtar juna don gina babban sashen nazarin Civil Engineering a jami’ar Bayero dake nan Kano. Ana...
Kotun daukaka kara ta karya ta ikirarin da jam’iyyar PDP ke yi cewa mai shari’a Joseph Oyewole na cikin alkalan 3 da za su saurari hukuncin...
Acikin shirin Indaranka na jiya Litinin 22-04-2019 kunji cewar Hukumar Hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta gargadi matafiya da suyi hattara wajen tafiya da jakunkunansu...
Hukumar agajin gaggawa ta kasa NEMA ta bukaci gwamnatin tarraya da ta kai dauki ga al’ummar jihohin Adamawa da Taraba, sakamakon rikicin ‘yan-tada kayar baya da...
Fadar shugaban kasa ta mayar da martani ga kalubalantar da shugaban Cocin Katolika shiyyar Yola Stephen Mamza ya yi ga shugaban kasa Muhammadu Buhari na cewa,...
Hukumar yaki da fasakwauri ta kasa wato CUSTOM ta kama wata motar dakon kaya makare da maganin tari na Codeine wanda darajar kudin su ya kai...
Dakarun kasa da kasa da ke aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabashin kasar nan sun kashe mayakan Boko haram guda talatin da tara,...
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma wanda ya tsaya takarar shugabancin kasar nan a tutar jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya musanta ikirarin da jam’iyyar APC ta...
Shugaban cocin Katolika da ke Abuja, John Cardinal Onaiyekan ya bukaci ‘yan siyasa da suyi koyi da halayen Yesu Almasihu, na sanya bukatun jama’ar su maimakon...