Rundunar ‘yan sandan Jihar Kogi ta kama mutum 52 da ta zarge sun haddasa tashin-hankali a ranar 9 ga watan da muke ciki na Maris wanda...
Shugaban kasa Muhamamdu Buhari ya ce ya girigiza matuka da jin labarin mutuwar mutane 18 ciki har da dalibai, sanadiyar rushewar ginin mai hawa3 dake yakin...
Kimanin mutane 18 ne suka rasa rayukansu a yayin da wani gini mai hawa hudu ya rufto a yankin Island da ke jihar Ikko inda kimanin...
Shalkwatar rundunar ‘yan sanda ta kasa musanta rade-raden da ake yadawa kan sauyawa kwamishinan ‘yan sandar jihar Kano Mohammad Wakili wurin aiki ba gaskiya ba ne....
Cibiyar nazari akan a yankunan kasashen dake fama da rashin dausayi na jami’ar Bayero dake nan Kano tare da hadin gwiwar cibiyar bincike kan iri na...
Ma’aikatar ruwan sha ta kasa Sha ta karya ta ikirarin da wasu ke yi cewa ma’aikatar na shirin saida madatsan kasar na ba gaskiya ba ne,...
Dan takarar jam’iyyar PDP a jihar Taraba, Darius Ishaku ya lashe zaben Gwamnan jihar da ya gudana a ranar Asabar din data gabata da kuri’u 520,433...
Jam’iyyar PDP ta kalubalanci hukumar zabe ta kasa da kuma rundunar sojin kasar nan kan zargin su da gaza kammala zabuka a jihohin da jam’iyyar ke...
Masu garkuwa da mutune sun harbe mutane biyu inda kuma suka yi garkuwa da wani dan kasar Lebanon ma’aikacin kamfanin Triacta dake aikin gina gadar dangi....
Gwamnan jihar Sakkwato kuma dan takarar gwamnan jahar a karkashin jam’iyyar PDP, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal, ya ce basu amince da ayyana zabe a matsayin wanda...