Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta JAMB ta ce dalibai 22 da suka fuskanci matsalar daukar danyatsa ta Na’ura mai kwakwalwa za su sake rubuta...
Baturen zabe na mazabar sanata ta gabashin jihar Ogun Farfesa Chris Nwoka ya bayyana cewa ba’a kamamla zaben sanata a yankin ba. A yayin da ake...
Kungiyar bibiyar yadda za’a mika mulki ta Transition Monitoring Group ta fitar da rahoton farko na yadda aka gudanar da babban zaben shugaban kasa da na...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci al’ummar kasar nan da su fito gobe Asabar su zabi dan takarar shugaban kasa da ya kwanta musu a rai....
Rundunar yan sadan jihar Kaduna ta sha alwashin kare rayuka da dukiyar al’ummar Kajuru. Rundunar yan sadan jihar Kaduna ta sha alwashin kare rayuka da dukiyar...
Lauyan nan mai fafutukar kare hakin bil adama Femi Falana mai darajar SAN ya ce kalaman da gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai kan in har...
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa (NCDC) ta ce an samu karin mutane Talatin da bakwai wadanda suka kamu da cutar zazzabin Lassa daga ranar hudu...
Al’ummar garin kauyen Dan Jibga da ke yankin karamar hukumar Tsafe a jihar Zamfara, sun kashe ‘yan bindiga hamsin da tara wadanda suka kawo hari kauyen...
‘Yan bindiga sun sace tare da yin garkuwa da fasinjojin wata mota da ta tashi daga garin Abua zuwa garin Fatakwal a jihar Rivers. Rahotanni sun...
Kwamitin sasanta ‘yan takarar shugabancin kasar nan da tsohon shugaban mulkin soji Janar Abdussalami Abubakar mai ritaya ke jagoranta; ya bukaci al’ummar Najeriya da su guji...