Gwamnatin jihar Kano ta bukaci jama’ar jihar da su rika kula da yadda su ke mu’amala da wuta a wannan lokaci na hunturu don kaucewa hadarin...
Hukumar gudanarwar asibitoci ta jinahr Kano ta gargadi dukkanin asibitocin gwamnatin jihar da su daina ajiye kudi a asibitin, maimakon hakan ko yaushe su rika kaiwa...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi wata ganawar sirri da babban sufeton ‘yan sandan Najeriya Ibrahim Idris yau juma’a, a fadar Villa da ke Abuja. Rahotanni sun...
Gwamnatin tarayya ta ce manufar kiran taron tattaunawa da kungiyoyin kwadago da za a yi a gobe juma’a shi ne domin, domn dakile barazanar shiga yajin...
A yanzu haka ana dakon abin da ka iya kasancewa a cikin rundunar yan sanda ta kasa, sakamakon kammalar lokacin ritayar babban sefeto yan sandan kasar...
Kamfanin mai na kasa NNPC, ya ce, adadin danyen man da kasar nan ke fitarwa a duk rana a cikin shekarar da ta wuce, ya karu...
Kungiyar malaman jami’o’I ta kasa ASUU ta ce yajin aikin da da take yi a yanzu da ya shiga sati na bakwai, sun tsundumane saboda girmama...
A jiya Talata, kakakin rundunar sojan kasar Masar ya bayar da sanarwar, sojojin ruwan kasar sun isa kasar Saudiyya, domin hadin gwiwa da takwarorinsu na kasashen...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta ce shekarar 2018 shekara ce da ma’aikatan kasar nan suka sha tsananin azaba, sakamakon gazawar gwamnatin tarayya wajen tabbatar da...
Kungiyar gwamnoni ta kasa ta nuna rashin jin dadin ta kan abin da ta kira kalaman karya da ake yadawa a kanta na cewar gwamnonin kasar...