Gwamnatin tarayya ta ce ta biya kimanin dala biliyan 5 da miliyan dari hudu ga jihohin kasar nan a wani bangare na rarar Paris Club. Minister...
Wanda ake zargi da kashe tsohon babban Hafsan tsaron kasar nan marigayi Air Chief Marshal Alex Badeh mai ritaya ya sako abokin marigayin bayan garkuwa da...
Hukumar dake kula da kamfanonin sadarwa ta kasa NCC ta sanar da cewa, ta gano yadda kamfanonin sadarwa ke cirewa kwastomomi kudade a layukan su na...
Sojojin da ke aiki a rundunar Operetion Lafiya Dole sunkama ‘yan kunnar bakin wake mata su 2 a kauyen Mushemiri dake karamar hukumar Konduga a jihar...
A jiya ne Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gabatar da kudirin kunshin kasafin kudin badi da haura Naira tiriliyon 8 ga zauren majalisar dokoki ta kasa....
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta ce, tana aikika’in-da-na-in wajen gudanar da shirye-shiryen babban zaben badi ingantacce,karbabbe kuma sahihi. Shugaban hukumar zabe ta kasa...
Rahotanni daga fadar shugaban kasa ta Villa na cewa, shugaba Muhammadu Buhari ya yi wata ganawar sirri da tawagar wasu ‘yan siyasa daga nan Kano da...
Gwamnatin tarayya da kungiyar malaman kwalejojin fasaha ta kasa ASUP sun kasa cimma matsaya a taron da suka gudanar a jiya domin lalubo bakin zaren matsalar...
Yan daban yankin Bakassi da ke jihar Cross River sun ajiye makaman su, kuma sun mika kansu ga gwamnati, bisa alkawarin sun tuba za kuma suma...
Jami’an ‘yansada sun rufe kofofin shiga majalisun dokokin kasar nan ta yadda suka hana shiga da fita na ma’aikatan dake a cikin zauren majalisun na kasa....