Yayin da aka fara gudanar da gasar cin kofin Firimiya ta Najeriya NPFL ta kakar wasanni ta 2022 zuwa 2023 a ranar Lahadin da ta gabata,...
Farfesa Shehu Alhaji ya musanta zargin yin sama da fadi na miliyoyi Farfesa ya zargi mambobin ASUU da kitsa masa manakisa. Tsohon shugaban jami’ar kimiyya da...
Sojoji da ‘yan sanda da jami’an bijilanti a Jihar Edo sun zurfafa bincike don kuɓutar da mutanen da masu garkuwa da mutane suka sace. Daga cikin...
⦁ Kwamandan bijilanti na karamar hukumar Sumaila ya ce sun samu kiran waya da misalin karfe ukun dare kan wasu mutane da ake zargin masu garkuwa...
⦁ Wani magidanci Malam Sagir mai magani ya tarar da gasar matarsa da kanwarta bayan ya dawo gida da misalin 11 na dare. ⦁ Lamarin ya...
Gwamnatin Jihar Kano ta bada Umarnin a bude makarantun Firamare, Dana sakandire farkon mako Mai kamawa, don fara karatun zango na biyu. Daliban da suke makarantun...
Saurari shirin Kowane Gauta na ranar Laraba 04-01-2023, tare da Ibrahim Ishak Rano, domin yadda siyasar Kano ta kaya.
A cikin shirin Inda Ranka na ranar Laraba 04-01-2023, zaku ji cewa, an rasa sama da miliyan 100 a jami’ar Kimiyya ta Aliko Dangote. Wata mata...
Matashin Ɗan Jarida kuma tsohon saurayin Jaruma Rahma Sadau lokacin ƙuruciya Shu’aibu Abdullahi ya bayyana cewar har yanzu yana kewar Soyayyar da suka yi a makarantar...
Wata budurwa Hauwa’u mai tallan Awara ta samu kaɓakin arziƙin kayan aure, da kayan sana’a har ma da gyaran gidansu. Hakan ya biyo bayan wallafa hotonta...