Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa Jihar Kaduna don ganawa jagororin addinai da na Sarakunan gargajiya a Jihar biyo-bayan tashe-tashen hankula da aka fuskanta a kwanan...
Wasu dalibai ‘yan asalin jihar Kano wadanda gwamnatin jiha ta dauki nauyin karatun su a kasar Masar sun roki gwamna Abdullahi Umar Ganduje da ya kawo...
Kwamitin da shugaban kasa kan bincike tare da biyan kudin tsoffin ma’aikatan kamfanin Jirgin Sama na kasa Nigeria Airways, ya ce an dakatar da biyan kudin...
Akalla makiyaya uku ne suka mutu wasu bakwai kuma suka jikkata bayan da wasu ‘yan bindiga suka bude wuta a kasuwar dabbobi dake Mararrabar Kunini a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon ta’aziyyarsa ga iyalan tsohon shugaban kwamitin amintattu na Jam’iyyar PDP marigayi Chief Tony Anenih, wanda ya mutu jiya Lahadi...
Babbar Kotun tarayya ta Jihar Lagos karkashin mai Shari’a Mujisola Olatoregun ta ba da belin tsohon gwamnan Jihar Ekiti Ayodele Fayose kan kudi Naira Miliyan 50...
Majalisar gudanarwar hukumar inshorar lafiya ta kasa NHIS ta yi barazanar murabus matukar fadar shugaban kasa ta dakile matakin majalisar na dakatar shugaban hukumar Farfesa Usman...
Hukumar kiyaye abkwaur hadurra ta kasa (FRSC), ta ce hadurra guda dari da casa’in da shida da suka wakana a cikin kasar nan a wannan shekara...
Hukumar tsaron sirri ta DSS ta musanta cewa wasu jami’anta guda biyar suna da hannu wajen taimakawa shugaban ‘yan awaren Biafra ta IPOB Nnamdi Kanu tserewa...
Manyan hafsoshin tsaron kasar nan sun koka dangane da tara makamai da suka ce wasu ‘yan siyasar kasar nan na yi domin amfani da shi yayin...