Gwamnan Jihar Benue Samuel Ortom ya ce ba shi ne ke da alhakin kasha-kashen da ke wakana a Jihar ta Benue ba, a don haka ba...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci ‘yan-Najeriya su hanzarta karbar katin zabensu na dindindin ka na kuma su zabi duk wanda su ke so yayin babban...
Akalla mutane 8 aka hallaka yayin da aka jikkata 4 a wani rikici da ya barke a kauyen Kurega da ke karamar hukumar Chikum dab da...
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta sallami wani jigo a kungiyar siyasa ta Kwankwasiyya kuma tsohon kwamishinan ruwa Dakta Yunusa Adamu Dan-Gwani a daren jiya...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce karya lagon kungiyar Boko Haram ne ya sanya aka samu nasarar kubutar da yan matan chibouk 106 da kuma na...
Tsohon shugaban mulkin Sojin kasar nan Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya danganta shekaru 19 na tsayayyen mulkin Dimokradiyya a matsayin wanda rikicin addini da kabilanci ya...
Masanin nan kan harkokin kimiyyar Siyasa kuma Malami a Jami’ar Bayero da ke nan Kano Dokta Sa’idu Ahmad Dukawa, ya bayyana cewar an samu ci gaba...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC, ta ce tun bayan dawowar tsarin mulkin dimukuradiya a alif dari tara da casa’in da tara zuwa yanzu talakan kasar nan...
Gwamnatin Jihar Borno ta ce ta dauki matakin rusa unguwar Galadima sakamakon kaurin sunan da unguwar ta yi wajen shan miyagun kwayoyi. Mai taimaka na musamamn...
A yau Litinin ne a ke sa ran shugabannin ‘ya yan Sabuwar PDP da suka sauya Sheka zuwa jam’iyyar APC za su gana da shugaban kasa...