Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta mayar da wasu jami’an ‘yan sanda biyar da ake zargi da hannu wajen kashe jagoran da ya kafa kungiyar Boko...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wata ganawa ta musamman da jagororin Dattijan Jihar Katsina a gidansa na Daura dake jihar ta Katsina. Shugaba Buhari ya...
Wani kwararren likita a sashen kiwon lafiya na Asibitin koyarwa na Aminu Kano da ke nan Kano, Dakta Sabitu Shu’aibu, ya ce duba da yadda yanayin...
Babban Bankin Najeriya CBN ya ce sama da manoma dubu dari biyu da hamsin ne suka karbi naira biliyan 55 a tsakanin shekaru biyu domin aiwatar...
Dan wasan Najeriya mai taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Arsenal Alex Iwobi ya ce yana da kwarin gwiwar cewa Najeriya zata doke takwararta ta...
A wasan karshe na gasar cin kofin firimiya na jihar Kano watau Tofa Premier, da aka kammala a yammacin Talatar nan, kungiyar kwallon kafa ta Ashafa...
Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom, ya ziyarci kwamitin majalisar dattijai kan binciken kashe-kashen da ke faruwa a jihar Benue. A makon da ya gabata ne Kwamitin...
Majalisar Wakilai ta umarci Rundunar ‘yan-sandan kasar nan ta fice daga shelkwatar kungiyar tsaro ta Peace Corps da ke birnin tarayya Abuja cikin Sa’o’i 48, da...
A rana irin ta yau ce dubban mutane suka gudanar da tattaki a kasar Faransa, domin nuna rashin jin dadinsu kan dokar da gwamnatin kasar ta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna alhininsa bisa ga rasuwar daliban nan ‘yan asalin jihar Bauchi sama da ashirin sakamakon wani hatsarin mota da ya ritsa...