Kungiyar kwallon kafa ta kasa ta ‘yan wasa ma su taka leda a kungiyoyin cikin gida CHAN Eagles, ta sami nasarar zuwa zagayen kusa da kusa...
Shugaban kwamitin kula da birnin tarayya Abuja na majalisar Dattawa Sanata Dino Melaye, ya zargi kamfanin mai na kasa NNPC, da cewa ya bude wani asusu...
Hukumar sadawar ta kasa shiyyar Kano wato NCC, ta musanta cewa jama’a da ke makwabtaka da wuraren da aka girke karfunsn sadawar wanda kamfanonin sadarwa ke...
A yau laraba ne dokar haramta kiwo da gwamnatin jihar Taraba ta kafa zata fara aiki, domin samar da zama lafiya a tsakanin manoma da makiyaya....
Ministan cikin gida Janal Abdulrahman Dambazau mai ritaya ya gana da shugabannin jami’an tsaro sakamakon rikicin da ya kunno kai a jihar Filato na kashe makiyaya....
Kungiyar tarayyar turai EU ta ce za ta kashe yuro miliyan dari da arba’in da uku kwatankwacin sama da naira biliyan sittin domin tallafawa gwamnatin jihar...
Hukumar kididdiga ta kasa NBS ta ce mutane miliyan goma sha shida ne ba su da aikin yi a kasar nan cikin watanni hudu na karshen...
Hukumar kula da jinginar da kadarorin gwamnati ta kasa ICRC ta ce za ta shiga tsakani domin sasanta hukumar kula da filayen jiragen sama ta kasa...
Gwamnatin jihar Taraba ta musanta zargin cewa ta siyo makamai ta rabawa kungiyoyin sakai don farwa Fulani makiyaya a kokarin da take na kaddamar da dokar...
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da wata cibiya da manoma za su rika tuntuba domin samun bayanai kan harkokin noma da nufin bunkasa bangaren noma a kasar...