Majalisar dokokin jihar Kano ta fara tantance sunayen sabbin kwamishinonin da ake son nadawa. Majalisar ta sake karɓar sunan tsohon kwamishinan lafiya Dakta Aminu Ibrahim Tsanyawa...
Gwamnatin tarayya ƙarƙashin ma’aikatar albarkatun Noma ta tarayya ta rufe wasu kamfanonin samar da taki gida 4 a Kano. An rufe kamfanonin ne sakamakon kama su...
Gwamnatin jihar Kano ta ayyana Hassana Bala a matsayin gwarzuwar shekara a cikin ma’aikatan da suke sharar titi. Karramawar na zuwa ne ta hannun ma’aikatar Muhalli...
Babbar kotun jihar Kano Mai lamba biyar ta yanke hukuncin kisa ga malamin nan Abdulmalik Tanko sakamakon kama shi da laifin kashe dalibarsa Hanifa Abubakar. Kotun...
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta sanar da shirinta na yin duk mai yiwuwa don ganin an kawo karshen yajin aikin kungiyar malaman jami’o’i ASUU. Cikin shirin nata,...
Tun da safiyar yau ne daruruwan al’umma da suka fito daga kungiyoyin daban daban suka fito domin gudanar da zanga-zangar lumana. Cikin kungiyoyin kuwa sun hada...
Iyalan wadanda masu garkuwa da mutane suka sace a jirgin kasan da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna sun fara gudanar da zanga-zanga a jihar Kaduna...