Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya jagoranci kaddar da rabon tallafin kayan abinci da gidauniniyar Dangote zata rabawa al’ummar kasar nan. Da yake kaddamar da...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya nuna rashin jin daɗin sa bisa yadda ake ciyar da al’umma abinci da gwamnati ta bayar na ciyarwar...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bayar da tallafin kayan abinci na miliyoyin Naira ga ma’aikatan gidan gwamnatin da ke aiki tare da shi...
Shugabancin kasuwar hatsi ta Dawanau ya buƙaci haɗin kan ƴan kasuwar gwamnati da kungiyoyi masu zaman kansu wajen ci gaba da samarwa da kasuwar ci gaba,...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya kafa tarin a gidan Gwamnatin Kano inda jagoranci shan ruwa da ɗaukacin ma’aikatan fadar gwamnatin Kano da suka...
Shugaban riko na karamar hukumar Dawakin Tofa, Dakta Kabiru Ibrahim Danguguwa, ya ware tare da raba buhunan hatsi mai nauyin kilogiram 10 da taliya katan 110...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata biyawa ɗalibai dubu ashirin da hudu da ɗari da hamsin da daya kuɗin makaranta ga dukkanin ɗalibai ƴan asalin jihar...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da bayar da tallafin kuɗi naira dubu 20 ga mata 1028 na ƙananan hukumomi 44 dake jihar....