Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Azal: Uwa ta hallaka ƴaƴanta biyu a Kano

Published

on

Ana zargin wata mata da yanka ƴaƴanta biyu a unguwar Sagagi layin ƴan rariya, dake ƙaramar hukumar Birni da Kewaye a nan Kano.

Rahotanni sun ce ƴaƴan biyu sun rasu, sai dai matar da ake zargi kuma ta tsere.

Wasu mazauna unguwar sun ce, matar ta yiwa wata rauni wadda yanzu haka aka garzaya da ita zuwa asibiti.

Maƙotan inda abin ya faru sun ce, matar ta fara sauya ɗabi’unta ne tun bayan da aka yi mata kishiya.

Sai ku biyo mu a gaba domin jin cikakken labarin da ma ɓangaren rundunar ƴan sanda.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!