Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ba zan sauka daga muƙami na ba – Uche Secondus

Published

on

Shugaban jam’iyyar PDP na ƙasa Uche Secondus, ya ce ba zai sauka daga kan muƙaminsa ba.

Wannan na cikin wata sanarwa da mataimakin sa kan harkokin yaɗa labarai Ike Abonyi ya fitar.

Uche Secondus, ya ce bai aikata wani laifi ba da zai kai shi ga ajiye muƙamin sa a yanzu.

A cewar sanarwar, shugaban jam’iyyar zai ci gaba da mai da hankali wajen bunƘasa manufofin jam’iyyar kamar yadda ya alƘawarta a baya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!