Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Barka da Sallah daga Jarman Matasan Arewa Amb. Yunusa Hamza

Published

on

Sponsored

SAKON BARKA DA SALLAH DAGA AMB.YUNUSA YUSUF HAMZA(FALAKIN SHINKAFI JARMAN MATASAN AREWA)

Alhamdulilah godiya ta tabbata ga Allah(S.W.T) da ya nuna mana wannan rana ta BABBAR Sallah bayan kammala ibadar Azumin Arfa.

Ya Allah muna rokonka da sunayen ka tsarkaka, da ka karbi ibadun mu, da layyar mu ka gafarta mana, ka jikan iyayen mu, kakanninmu da sauran Yan uwa Musulmi.

Allah ka kara rufa mana asirin duniya da lahira. Ina adduar Allah madaukakin Sarki ya bawa kasarmu ta Najeriya zaman lafiya mai dorewa, ya yalwata arzikinta,Allah ya karawa shuwagabannin mu lafiya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!