Labarai
Bikin samun ƴancin kai: Buhari zai yiwa ƴan ƙasa jawabi a safiyar Juma’a

Shugaan ƙasa Muhammadu Buhari zai yi wa ƴan kasa jawabi a gobe Juma’a daya ga watan Oktoba.
Jawabin na shugaba Buhari zai mayar da hanakali kan bikin shirye-shiryen cika shekara 61 da samun yancin kan Najeriya.
Hakan na cikin sanarwar da mai magana da yawun shugaban Femi Adesina ya fitar a ranar Alhamis.
Sanarwar ta bayyana cewa dukkanin gidajen talabijin da radio za su sanya jawabin kai tsaye wanda za a watsa ta gidan talabijin na kasa da ƙarfe bakwai na
You must be logged in to post a comment Login