Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Buhari zai kashewa NCDC sama da miliyan 49 don siyan kayan aiki

Published

on

Majalisar zartaswa ta kasa amince da ware naira Biliyan 8 da miliyan 49 don sayawa hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC kayayyakin gwajin cutar Covid-19 na zamani a wani bangare na dakile cutar a kasar nan nan ba da jimawa ba.

Batun ware kudaden na kunshe ne ta cikin takardar da ministan lafiya na tarayya Dr. Osagie Ehanire ya karanta a yayin taron da aka saba gudanarwa a duk laraba a fadar shugaban kasa.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne dai ya jagoranci taron na yau.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!