Connect with us

Labarai

Bukola Saraki ya fita daga jam’iyyar APC

Published

on

Shugaban majalisar Dattijai Sanata Abubakar Bukola Saraki ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC a yau Talata.

Cikin wata sanarwa da ya sanya a shafin sa na Twitter Bukola Saraki ya ce yana shedawa yan Najeriya cewar ya fice daga jam’iyyar ta APC.

[adrotate banner=”5″]

Ya ce ya dauki wannan mataki ne bayan tuntubar masu ruwa da tsaki inda suka cimma wannan matsaya.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!