Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa, ‘yan bindiga sun sace daliban wata jami’a mai zaman kanta mai suna Green Field university da ke garin Kaduna. ...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bada umarnin haramta al’adar nan ta tashe da aka saba yi a duk lokacin azumin Ramadan a fadin jihar Kano....
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yabawa dakarun operation lafiya dole da ke aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabashin kasar nan. Muhammadu Buhari...
Ministan sadarwa da bunkasa fasahar tattalin arziki Dr. Isa Ali Pantami, ya bayyana cewa kuruciya ce ta sa ya ba da wasu fatawoyi da ake zargin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, tun bayan fara azumin watan Ramadan, a duk rana tana ciyar da mutane dubu 75 da abincin buda baki a kananan...
Ministan sadarwa da bunkasa fasahar tattalin arziki Dr. Isa Ali Pantami, ya nesanta kansa da zargin alaka da kungiyoyin ‘Taliban da Al-Qa’eda. A cewar Pantami ko-kadan...
An haifi tsohon shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Abba Kyari a garin Maiduguri da ke jihar Borno a ranar 23 ga watan Satumban 1953. Ya...
Rundunar sojin kasar nan ta ce dakarunta da ke aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabashin kasar nan, sun kashe wasu kwamandojin kungiyar boko...
Yayin da aka shiga kwanaki hudu da fara azumin watan ramadan, rahotanni sun ce, har yanzu ana ci gaba da samun tashin farashin kayayyakin amfanin yau...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ta ya al’ummar musulmin Najeriya murnar fara azumin watan Ramadan da aka fara a yau talata. A cikin wani sako da...