Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

‘Yan bindiga sun sace daliban jami’a a Kaduna

Published

on

Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa, ‘yan bindiga sun sace daliban wata jami’a mai zaman kanta mai suna Green Field university da ke garin Kaduna.

 

Rahotanni sun ce ‘yan bindigar sun sace daliban ne a daren jiya talata.

 

Jami’ar wadda ita ce irinta ta farko a jihar Kaduna da aka kafa ta shekaru uku da suka gaba, tana da mazauni ne akan titin Kaduna zuwa Abuja a yankin karamar hukumar Chikun.

 

Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida Samuel Aruwan ya tabbatar da faruwar lamarin.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!