Wani hari ta sama da ake zaton dakarun Houti ne da ke kasar Yemen suka kai kan wata matatar mai a kasar Saudiya, ya lalata wani...
Fitaccen makarancin Alqur’ani a duniya Sheikh Muhammadu Aliyu Assabuni ya rasu yana da shekaru casa’in da daya (91). Sheikh Sabuni ya rasu ne a yau juma’a,...
Fitaccen malamain addinin musulunci anan Kano Sheikh Umar Sani Fagge ya bayyana musabakar alkurani mai girma a matsayin abinda ke nesanta al’umma daga duhun jahilci da...
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya caccaki fitaccen malamin addinin islaman nan da ke Kaduna Sheikh Ahmed Gumi sakamakon neman sulhu da ya ke kokarin...
Kungiyar Jama’atul Tajdidul Islam ta gurfanar da Kwamishinan Shari’a kuma atoni Janar na jihar Kano Barista Lawan Abdullahi gaban kotu, tana bukatar kotun da ta tursasa-shi...
Darikar Tijjaniyya ta nada Sarkin Kano na 14 a Daular Fulani Muhammadu Sanusi na biyu a matsayin Khalifan Tijjaniyya a Najeriya. An gudanar da nadin ne...
An ci gaba da shari’ar mutanen nan da ake zargi da satar yara ‘yan asalin jihar Kano zuwa jihar Anambra. Kotun karkashin jagorancin mai shari’a Zuwaira...
Fitaccen malamin addinin Islaman nan da ke Kaduna Sheikh Ahmad Gumi ya soki wadanda ke kiraye-kirayen cewa a kama shi sakamakon ganawa da ya ke yi...
Rundunar sojin kasar nan ta ce babu kanshin gaskiya cikin zargin da ke cewa tana turawa da jami’anta zuwa aikin tabbata da tsaro ne bisa tsarin...
Zauren haɗin kan malamai da ƙungiyoyi na jihar Kano ya ce, har yanzu malamai suna nan a kan tuhumar da suke yiwa Sheikh Abduljabbar Kabara. Hakan...