Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

Mune muka kakkabo jirgin yakin rundunar sojin Najeriya da ya yi batan dabo – Boko Haram

Published

on

Kungiyar boko haram ta ce ita ce ta kakkabo jirgin yakin rundunar sojin sama na kasar nan da ya yi batan dabo a ranar laraba da ta gabata.

Tun farko dai rundunar sojin saman ta Najeriya ta ce ta tura da jirgin ne don yaki da boko haram a jihar Borno

Sai dai a wani faifan bidiyo da ‘yan boko haram din suka saki a yau juma’a, ya nuna yadda wasu mayakan ta suka harbo wani jirgin sama.

Faifan bidiyon ya nuna ‘yan boko haram din sun dauki gawar daya daga cikin matuka jirgin da suka harbo.

Sai dai tun a baya dama rundunar sojin saman kasar nan ta tabbatar da cewa, akwai yiwuwar jirgin ya yi hatsari ne a wani yanki da ke jihar Borno

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!