

Manyan Malaman Kano sun nesanta kansu da sanarwar tsige shugaban majalisar malamai na Kano da wasu suka bayar. A cikin wata sanarwa da zauren haɗin kan...
Limamin masallacin juma’a na Umar Sa’id Tudunwada da ke Tukuntawa anan Kano Dakta Abdullahi Jibrin Ahmad ya ce, zagin shugabanni ne ke haifarwa ƙsar nan koma...
Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya umarci al’umma da su fara duban watan Rabi’ul Awwal daga ranar Alhamis 7 ga watan Oktoban 2021. Wannan na...
Zaurin hadinkan Malamai da kungiyoyin musulinci na Kano ya yabawa majalisar dokokin jihar Kano dangane da dakatar da ci gaba da gine harabar masallacin waje dake...
Majalisar dokokin jihar Kano ta ba da umarnin dakatar da duk wasu gine-ginen shaguna da ake yi a jikin masallacin Juma’a na Abdullahi Bayero da ke...
Guda daga cikin mambobin kwamitin amintattu na masallacin Juma’a da ke WAJE a unguwar Fagge a nan Kano Shiekh Tijjani Bala Kalarawi ya ajiye mukamin sa....
Gwamnatin jihar Kano za ta yi wata doka da zata riƙa gwada ƙwaƙwalwar malamai a Kano. Kwamishinan harkokin addinai Dakta Tahar Baba Impossible ne ya bayyana...
Rahotanni daga hukumar lura da kotunan musulunci ta jihar Kano na cewa an shiga ruɗani sakamakon zargin ɓatan dabon kuɗaɗen marayu. Bayanai sun nuna cewa zunzurutun...
Sakataren ƙungiyar Izala na ƙasa Malam Kabiru Haruna Gombe ya yi barazanar maka tsohon Kwamishinan ayyuka na Kano Engr. Mu’azu Magaji Ɗansarauniya a gaban kotu. Kabiru...