Freedom Radio Nigeria

  • Shirin Barka da Hantsi 22-12-2021
    Barka Da Hantsi2 years ago

    Shirin Barka da Hantsi 22-12-2021

    A cikin shirin na wannan ranar, an dora ne kan tattaunawa game da matsalar nan ta daba da bangar siyasa a tsakanin matasa. Ibrahim Ishaq Dan’uwa...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Barka da Hantsi 17-12-2021

    A wannan ranar an tattauna ne akan littafin Tarihin tsohon Gwamnan jihar Kano, Alhaji Audu Bako (1967-1975) wanda Dr. A’isha Ni’ima Shehu ta wallafa. Bakin da...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan cike kududdufai da manyan tafkuna da bola kuma a mayar da su filaye

    A wannan ranar an tattauna ne kan batun cike kududdufai ko manyan tafkuna da bola kuma daga ƙarshe a mayar da su fiyale da za a...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan cigaban da aka samu a shirin buɗe sabon reshen Jami’ar Maryam Abacha a Kano

    A wannan ranar an tattauna ne kan cigaban da aka samu game da shirin buɗe sabon reshen Jami’ar Maryam Abacha American University of Nijeria a jihar...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan tasirin Jami’o’i masu zaman kansu wajen bunkasa harkokin ilimi

    A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna kan tasirin Jami’o’i masu zaman kansu wajen bunƙasa harkokin ilimi a arewacin Najeriya, musamman duba ga yadda takwarorinmu...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan tasirin ƙungiyar ɗalibai Musulmi ta Najeriya wajen saita tunanin matasa

    A ciki shirin na wannan ranar, an yi duba ne kan tasirin ƙungiyar ɗalibai Musulmi ta Najeriya (MSS) reshen jihar Kano, wajen saita tunanin matasa ta...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan yadda janye tallafin mai zai shafi rayuwar al’ummar Najeriya

    A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne kan matsalar janye tallafin mai da yadda hakan zai shafi rayuwar al’umma, tare da sanin irin...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan tasirin malaman addinai domin fadin gaskiya kan matsalolin Najeriya

    A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna tasirin rawar da Malaman addinai za su taka domin sauke nauyin fadin gaskiya kan matsalolin da kasa ke...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan tasirin shigowar masu hannu da shuni cikin harkokin ilimi

    A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan tasirin shigowar masu hannu da shuni wajen tallafawa harkokin ilimi da ɗaukar nauyin ɗalibai masu ƙaramin...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan tasirin ayyukan hukumar KNARDA wajen bunkasa harkokin noma

    A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan tasirin ayyukan hukumar KNARDA wajen bunƙasa harkokin noma da kuma sanin irin tallafin da gwamnatoci da...

error: Content is protected !!