Freedom Radio Nigeria

  • Shirin Barka da Hantsi Ibrahim Ishaq Dan'uwa Rano 27-01-2022
    Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan karfafa gwiwar mata wajan da’awa da yada ilimi addinin musulunchi

    A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan hanyoyin karfafa gwiwar mata wajen shiga harkokin da’awa da yada ilimi addinin musulunchi, da kuma tallafawa...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan hanyoyin tattara kuɗaɗen shiga ga gwamnatoci da ƙalubalen dake tattare da su

    A cikin shirin na wannan rana, an yi duba ne kan hanyoyin tattara kuɗaɗen shiga ga gwamnatoci da ƙalubalen dake tattare da su, tare da jin...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan batun matsalolin ilimi da satar yara a makarantu

    A cikin shirin na wannan ranar, an dora ne kan batun matsalolin ilimi da satar yara da yadda suke fadawa mugun hannu a wasu makarantu. Baƙin...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan matsalolin satar yara da kuma yadda suke fadawa mugun hannu a makarantu

    A cikin shirin na wannan ranar, ya yi duba ne kan matsalolin satar yara da kuma yadda suke faɗawa mugun hannu a makarantu. Baƙin da aka...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan batun muhimmacin lafiyar dabbobi a tsakanin al’umma

    A cikin shirin na wannan rana, an yi duba ne kan muhimmacin lafiyar dabbobi a tsakanin al’umma. Salisu Baffayo ne ya tattauna da kwararren likitan dabbobi...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan matsalar da tattalin arziki ya haifar a harkokin kasuwanci a Najeriya

    A cikin shirin na wannan rana, ya yi duba ne kan batun sha’anin kasuwanci a Najeriya da matsalolin da tattalin arziki yake ciki a yankunan da...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan batun wayar da kai game da cutar COVID19 a sabuwar shekarar 2022

    A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne kan batun wayar da kai game da cutar COVID19 a sabuwar shekarar 2022. Ibrahim Ishaq Dan’uwa...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan batun makomar al’ummar Najeriya da zamantakewa da sha’anin mulki a 2022

    A shirin na wannan ranar, an yin duba ne ga makomar al’ummar Najeriya ta fuskar zamantakewa da sha’anin mulki a wannan sabuwar shekarar 2022. Salisu Baffayo...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan manufa da dalilan tarurruka na kungiyoyin tsofaffin dalibai a karshen shekara

    A cikin shirin na wannan ranar, an sake yin duba ne ga Manufa da dalilan tarurruka na ƙungiyoyin tsofaffin ɗalibai a ƙarshen shekara, da kuma jin...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan muhimmancin yin gwaji ko binciken lafiya kafin aure

    A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne ga muhimmancin yin gwaji ko binciken lafiya kafin aure da kuma sanin rabe-raben ƙwayoyin halittun cikin...

error: Content is protected !!