Freedom Radio Nigeria

  • Shirin Barka da Hantsi: Salisu Baffayo 11-02-2022
    Barka Da Hantsi2 years ago

    Shirin Barka da Hantsi: Salisu Baffayo 11-02-2022

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Barka da Hantsi 10-02-2022

    A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne ga makomar matasan da suke kammala karatun jami’o’i ko manyan makarantun gaba da Sakandire amma kuma...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Barka da Hantsi 09 02 2022

    A cikin shirin na wannan rana anyi duba ne kan rayuwar matasa da irin tasirinsu wajen cigaban ƙasa ko akasin haka. Baƙin da aka tattauna dasu...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan manufofin gwamnati da suka shafi mulkin al’umma ta bangarori da dama

    A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne game da manufofin gwamnati da suka shafi mulkin jama’a ta ɓangarori daban-daban. Haka kuma an tattauna batun...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Barka da Hantsi 07-02-2022

    A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan manufar gwamnatim tarayya ta bunƙasa ƙasa da abinci da kuma ƙalubalen da ake fuskanta a fannoni...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan matsalar shugabancin Najeriya da makomar matasa

    A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne kan matsalar shugabancin Najeriya da makomar matasa. Manufar ƙarfafa gwiwar masu kishi da rajin kawo sauyi...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan tasirin karatu ta kafar intanet da ke tafiya da zamani

    A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne kan tasirin karatu ta kafar intanet da ke tafiya dai-dai da zamani da kuma irin ci...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Barka da Hantsi 01-02-2022

    A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne kan shigowar sanyi gadan-gadan da kuma irin matsalolin da yake zuwa da su masu alaƙa da...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Barka da Hantsi 31-01-2022

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Barka da Hantsi 28-01-2022

    A cikin shirin na wannan rana, an tattauna kan shirye-shiryen bikin bada sandar girma ga Mai Martaba Sarkin Gaya Alhaji Aliyu Ibrahim Abdulƙadir wanda za a...

error: Content is protected !!