Freedom Radio Nigeria

 • Barka da Hantsi: Ibrahim Ishaq Dan'uwa Rano 28-02-2022
  Barka Da Hantsi1 year ago

  Shirin Barka da Hantsi 28-02-2022

  A cikin shirin na wannan ranar, anyi duba ne kan wasu ayoyin tambaya dangane da dokar Zaɓe da shugaban ƙasa ya sanyawa hannu. Shin za ta...

 • Barka Da Hantsi1 year ago

  Barka da Hantsi 25-02-2022

  A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan yadda hukumar kula da ma’aikatan kananan hukumomi ta jihar Jigawa ke gudanar da harkokinta, nasarori da...

 • Barka Da Hantsi1 year ago

  Shirin Barka da Hantsi 23-02-2022

  A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne kan matsalolin Ma’aikata da Ƴan fansho a jihar Kano da batun makomar masu bin gwamnati bashin...

 • Barka Da Hantsi1 year ago

  Tattaunawa kan matsalolin yaye ɗalibai da tsarin samun gurbin karatu a makarantun kiwon lafiya na Kano

  A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne kan matsalolin yaye ɗaliban kiwon lafiya da tsarin samun gurbin karatu a makarantun kiwon lafiya na...

 • Barka Da Hantsi1 year ago

  Tattaunawa kan matsalolin shigowa da gurbataccen Man Fetur a Najeriya

  A cikin shirin na wannan ranar, an yin duba ne ga batun matsalar shigowa da gurɓataccen Man fetur da kuma sauran matsaloli dake kewaye da sha’anin...

 • Barka Da Hantsi1 year ago

  Barka da Hantsi 18-02-2022

 • Barka Da Hantsi1 year ago

  Muna buƙatar ƙarin ma’aikatan jinya a kano – Ibrahim Maikarfi

  Kungiyar ma’aikatan lafiya da unguwar zoma ta kano ta ce suna bukatar karin ma’aikatan lafiya a cikin asibitocin jihar nan domin taimakawa al’umma. Shugaban kungiyar Alhaji...

 • Barka Da Hantsi1 year ago

  Barka da Hantsi 16-02-2022

  A cikin shirin na wannan ranar an yi duba ne ga makomar ilimin Jami’o’i a gaɓar da ƙungiyar ASUU ta shiga yajin aikin gargaɗi na makonni...

 • Barka Da Hantsi1 year ago

  Tattaunawa kan tasirin shigowar gwamnati cikin lamarin noman Kifi ta mahangar tattalin arziki

  A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne ga batun noman Kifi da kuma irin tasirin shigowar gwamnati cikin lamarin a mahangar tattalin arziƙi,...

 • Barka Da Hantsi1 year ago

  Tattaunawa kan hanyoyin samu da sarrafa kudaden shiga ga gwamnatin jihar

  A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan batun hanyoyin samun kuɗaɗen shiga ga gwamnatin jihar Jigawa da kuma yadda ake sarrafa kuɗaɗen wajen...

error: Content is protected !!