Tattaunawa kan gyare-gyare da sababbin dokokin da majalisar dokokin jihar Kano ta yi
Shirin na wannan ranar ya yi duba ne kan gyare-gyare da kuma sababbin dokokin da majalisar dokokin jihar Kano ta yi, waɗanda suka shafi al’umma ta...
Barka Da Hantsi2 years ago
Taɓarɓarewar lammuran kiwon lafiya tsakanin gwamnati da likitoci
Taɓarɓarewar lammuran kiwon lafiya tsakanin gwamnati da likitoci da kuma dalilai da suke janyo koma baya ga fannin da ma guduwar likitocin zuwa ƙasashen waje. Menene...
Barka Da Hantsi2 years ago
Barka da Hantsi 19-10-2022
A cikin shirin an cigaba da yin duba ga matsalolin ƴan fansho, yadda ake datse musu kuɗaɗensu da kuma rashin biyan garatuti tsawon shekaru. Menene matsayin...
Barka Da Hantsi3 years ago
Shirin Barka da Hantsi 18-07-2022
A cikin shirin na wannan ranar, an dora ne kan maudu’in asarar da kowane yanki ke yi dalilin tura gurɓatattun wakilai da basu da turanci da...
Barka Da Hantsi3 years ago
Shirin Barka da Hantsi 12-07-2022
Shirin na wannan rana yayi duba ne kan bayan kammala bukukuwan sallah babba, waɗanne darrusa muka koya kuma waɗanne abubuwa ya kamata al’ummar musulmi su mayar...