Ga shirin Kowane Gauta na ranar Talata tare da Salisu Baffayo 13-12-2022.
Bidiyo2 years ago
Inda Ranka: An kama wasu mata da tarin katunan zaɓe a Kano
Saurari shirin Inda Ranka na ranar Talata tare da Yusuf Ali Abdallah 13-12-2022.
Bidiyo2 years ago
Asalin cikakken kalaman Hadi Sirika na ‘Muna da kuɗi da kayan aikin lashe zaɓe’
A makon da ya gabata ne aka yi ta cece-kuce kan kalaman ministan sufurin jiragen sama na ƙasa Alhaji Hadi Sirika na cewa suna da kuɗi...
Bidiyo2 years ago
Na shiga damuwa kafin ƴan Facebook su yarda ni ba “Gardi” ba ce – Safiyyat Abdulhamid Kumasi
Matashiyar nan Ƴar Jarida kuma mai wasan barkwaci a Facebook Safiyyat Abdulhamid Kumasi ta bayyana yadda ƴan Facebook suka tilasta mata fitowa fili bayan da aka...
Bidiyo2 years ago
Abubuwa 6 da muka faɗa wa Shugaba Buhari – Sheikh Aminu Daurawa
Fitaccen Malamin addinin Musuluncin nan Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya ce, sun yiwa Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari nasiha a ziyarar da suka kai masa. Sannan sun...
Bidiyo2 years ago
Kotu ta ɗaure Budurwar da ta haɗa baki da soja aka yiwa saurayinta barazana a Kano
Kotu a Kano ta ɗaure wata budurwa bisa zargin haɗa baki da wani soja aka yiwa saurayinta barazanar ko ya bada kuɗi ko a ɓatar da...
Bidiyo2 years ago
Kowane Gauta na ranar Litinin 12-12-2022
Kowane Gauta na ranar Litinin tare da Ibrahim Ishaq Rano 12-12-2022.
Bidiyo2 years ago
Abin da ya janyo wahalar man Fetur a Kano
Jigon rahotonmu na yau a shirin Inda Ranka shi ne batun wahalar Man Fetur da ake fama a nan Kano. Shin me ya haifar da wannan...
Bidiyo2 years ago
Labarin Direban da Dogarawan Hajiya Mariya suka sassama
Rahoton shirin Inda Ranka kan Direban da Dogarawan Hajiya Mariya suka sassama.
Bidiyo2 years ago
Inda Ranka 12-12-2022: Adadin mata 80 marigayi Shekau ya mutu ya bari
A cikin shirin za ku ji cewa, Adadin Matan da Marigayi Shekau ya mutu ya bari sun kai 80.