Freedom Radio Nigeria

  • Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan gasar cin kofin duniya da ake yi a Qatar
    Bidiyo2 years ago

    Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan gasar cin kofin duniya da ake yi a Qatar

    A cikin shirin na wannan ranar an tattaunawa kan Gasar cin Kofin Duniya (World Cup) da ake tsaka da fafatawa a kasar Qatar. Bakin sun hada...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Barka da Hantsi: Duba kan durƙushewar masana’antu da kamfanoni a arewacin Najeriya

    A cikin shirin na wannan ranar an yi duba ne kan halin da masana’antu da kamfanoni suke ciki na durƙushewa a arewacin Najeriya. Sai kuma matakan...

  • Bidiyo2 years ago

    Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan gudunmawar da malaman addini ka iya bayawa a zaben 2023

    A cikin shirin na wannan ranar an tattaunawa ne kan gudumawar da Malaman addini za su bayar a Zaben 2023. Bakin sun hada da Dr Said...

  • Bidiyo2 years ago

    Shirin Kowane Gauta na ranar Talata 22-11-2022

    Shirin Kowane Gauta na ranar Talata tare da Ibrahim Ishaq Rano.

  • Bidiyo2 years ago

    Banbancinmu da Ƴan Social Media – Sulaiman Bosho

    Jarumi kuma dattijo a masana’antar Kannywood Sulaiman Bosho ya ce, akwai tazara tsakanin ƴan Social Media da Ƴan Film. Bosho ya yi ƙarin bayani kan abin...

  • Bidiyo2 years ago

    Shirin Inda Ranka na ranar Talata 22-11-2022

    Shirin Inda Ranka na ranar Talata tare da Yusuf Ali Abdallah.

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Barka da Hantsi: Yadda sabon kwamitin da gwamnatin Kano ta kafa don inganta wutar lantarki ke aiki

    A cikin shirin na wannan ranar an yi duba ne kan yadda tsarin aiki zai kasance ƙarƙashin sabon kwamitin da gwamnatin jihar Kano ta kafa domin...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Barka da Hantsi: Sanin ƙa’idojin ajiye masu laifi a gidajen ajiya da gyaran hali bisa hurumin doka

    A cikin shirin na wannan ranar an yi duba ne kan tsare-tsare ko ƙa’idojin ajiye masu laifi a gidajen ajiya da gyaran hali ƙarƙashin hurumin doka....

  • Bidiyo2 years ago

    Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan kididdiga cewa kaso biyu bisa uku na yan Najeriya na fama da talauci

    Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan kididdiga cewa kaso biyu bisa uku na yan Najeriya na fama da talauci.

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Barka da Hantsi: Tattaunawa kan ƙalubalen gurɓataccen mulki ga makomar ƙasa

    Tasirin ƙungiyoyin fafutuka wajen ɗora gamnati a kan layin da ya dace na sarrafa dukiyar jama’a da kuma ƙalubalen gurɓataccen mulki ga makomar ƙasa. Baƙon shi...

error: Content is protected !!