Fitaccen jarumin fina-finan hausar nan kuma marubuci mai shirya fina-finai Dan’azimi Baba wanda akafi sani da kamaye, ya bayyana cewa yanzu haka masana’antar Kannywood ta kama...
Fitacciyar jaruma kuma mai daukar nauyin fina-finai wato Rukayya Umar Santa wadda aka fi sani da Dawayya ta bayyana cewa ta samu nasarori da dama a...
Fitacciyar jarumar nan Rukkaya Umar da aka fi sani da Rukayya Dawaiya ta bayyana cewa suna da kyakkyawar alaka da hukumomin ‘Yan sanda domin suna matukar...
Jarumin wasan kwaikwayonnan kuma jarumin barkwanci Sharu Mustapha Badamasi wanda aka fi sani da Naburaska ya bayyana cewa ya koma masana’antar shirya fina-finai ta kasa wadda...
Jarumin fina-finan hausar nan Dan’azimi Baba wanda akafi sani da Kamaye ya bayyana cewa sune sukayi sakaci masana’antar shirya fina-finan hausa ta lalace. Kamaye ya bayyana...
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausar nan Hafsat Idris wadda akafi sani da Barauniya ta musanta rade-radin da ake ta yadawa a kafafan sada zumunta na cewa ta...
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausar nan Teema Makamashi ta karyata rade-radin da ake yadawa na cewa jaruman masana’antar Kannywood basu da tarbiyya. Yayin wata tattaunawa da jarumar...
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausar nan Zahra’u Saleh wadda akafi sani da Adama matar Kamaye acikin wasan kwaikwayon nan na Dadin Kowa ta bayyana cewa a shirye...
Jarumar fina-finan Hausa Sadiya Kabala ta bayyana cewa burinta shi ne ta zama ‘yar kasuwa mai kudi kamar Alhaji Aliko Dangote. Sadiya Kabala ta wallafa a...