Bankin tallafawa Masana’antu karkashin ma’aikatar matsakaita da kananan masana’antu, kasuwanci da zuba hannun Jari na kasa ya ce, ya samu rancen dala biliyan daya don tallafawa...
Hukumar kididdiga ta kasa NBS ta ce farashin gas na girki ya tashi a watan jiya na Fabrairu. A cewar hukumar ta NBS tukunyar gas mai...
Wani hari ta sama da ake zaton dakarun Houti ne da ke kasar Yemen suka kai kan wata matatar mai a kasar Saudiya, ya lalata wani...
Sashin kula da Albarkatun Man Fetur na kasa DPR reshen jihar Kano, ya rufe wasu gidajen mai biyu a jihar sakamakon sayar da mai sama da...
Gwamnati tarayya ta ce ta gano dumbin arzikin ma’adinan zinare a wani yanki da ke tsakanin birnin tarayya Abuja da jihar Nassarawa. Ministan tama da karafa...
Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur na Najeriya Timipre Sylva, ya ce ba za a yi karin farashin litar man fetir a yanzu ba har sai an...
Hadaddiyar kungiyar masu safarar kayan abinci da dabbobi zuwa kudancin Najeriya ta amince ta janye yajin aikin da ta shiga a makonnan. Kungiyar ta amince da...
Shugaban kamfanin mai na kasa NNPC Mele Kyari yace gwamnatin tarayya ta Rufe Matattun man kasar nan saboda rashin gudanar da ayyukansu yanda ya kamata. Shugaban...
Babban bankin kasa CBN ya ce, ya ceto kasar nan daga karancin abinci da barazanar fadawa yunwa a yayin da ake tsaka da fama da annobar...
Dan kasuwar nan da ke nan Kano, Alhaji Mudassir Idris Abubakar da aka fi sani da Mudassir and Brothers, ya bayyana fargabar cewa idan har aka...