Hukumar sadarwa ta kasa NCC ta ce adadin masu amfani da layukan tarho a kasar nan sun ragu da akalla miliyan goma sha daya da dubu...
Hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta ce basukan da ake bin jihohi da gwamnatin tarayya ya zuwa watan Disamba ya kai naira tiriliyan talatin da...
Fadar shugaban kasa ta soki kalaman da tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya yi a baya-bayan nan wanda ya alakanta matsalar da kasar nan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce a cikin watanni masu zuwa ne gwamnatin tarayya za ta kaddamar da sabon kamfanin sinadarin amoniya da kuma takin zamani...
Shugaban kamfanin mai na kasa (NNPC) Malam Mele Kyari ya ce a duk wata kamfanin na kashe naira biliyan dari zuwa dari da ashirin wajen biyan...
Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta jihar Kano ta gargaɗi ƴan kasuwar Dawanau, game da ƙara farashin kayayyaki a daidai lokacin da watan azumi...
Gwamnan babban bankin kasa (CBN) Godwin Emefiele, ya ce, farashin buhun shinkafa ya fadi a kasuwannin Najeriya a bana idan aka kwatanta da shekarar da ta...
Bankin tallafawa Masana’antu karkashin ma’aikatar matsakaita da kananan masana’antu, kasuwanci da zuba hannun Jari na kasa ya ce, ya samu rancen dala biliyan daya don tallafawa...
Hukumar kididdiga ta kasa NBS ta ce farashin gas na girki ya tashi a watan jiya na Fabrairu. A cewar hukumar ta NBS tukunyar gas mai...
Wani hari ta sama da ake zaton dakarun Houti ne da ke kasar Yemen suka kai kan wata matatar mai a kasar Saudiya, ya lalata wani...