Kamfanin mai na kasa NNPC ya ja hanakalin al’ummar kasar nan da su guji wani nau’in gurbataccen bakin mai wato man Diesel da ake sayarwa jama’a....
Gwamnatin jihar Kano ta ce bata da hannu cikin uzzurawar da shuwagabannin hukumomin kasuwar Kantin Kwari da ta Sabon Gari ke yiwa ‘yan kasuwannin. Mai baiwa...
Hukumar yiwa kamfanoni Rijista ta kasa (CAC) ta ce yin rijistar kasuwanci ga kananan ‘yan kasuwa zai sa kasuwancin su ya inganta tare da samun riba...
Shugaban sashen horas da dabarun shirya fina-finai, Alhaji Musa Gambo, ya nemi kungiyoyin masu gudanar da sana’ar fim su rinka tura mambobinsu wuararen samun horo domin...
Wasu ‘yan kasuwa dake gudanar da harkokin kasuwancin a filin parking na Muhammadu Abubakar Rimi wato Sabon Gari anan Kano, sun koka dangane da yunkurin tashin...
Wani kamfani a nan gida Najeriya ya fara kera fensira ta hanyar amfani da tsaffin jaridu . Ministan kimiyya da fasaha Dr. Ogbonnaya Onu ne...
Bayan shafe shekaru na halin ko in kula da kamfanin samar da wutar lantarki ta kasa ,wanda ta gada daga tsohowar kamfanin wutar lantarki NEPA na...
Hadaddiyar kungiyar yan kasuwar arewacin Najeriya tace zuwan shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya saka suka kafa hadaddiyar kungiyar yan kasuwar domin magance matsalolin da...
Da safiyar yau Litinin ne gobarar ta tashi a shelkwatar bankin na Unity da ke jihar Lagos kamar yadda rahotonni suka bayyana . Sanarwar bada hakurin...
Majalisar dattawa ta amince da a biya wasu kamfanoni 67 kudaden tallafin mai da ya kai naira biliyan 129. Hakan ya biyo bayan amincewa da rahoton...