Shugaban kungiyar kwararun masana a fannin abinci shiyyar Kano, Dakta Auwal Musa Umar, ya ce, akwai nau’in abincin da ke da matukar amfani ga jikin Dan-adam...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce, kimanin mutane Dari tara da ashirin da biyu ne suka kamu da cutar kwalara a Nijeriya. Hakan na cikin...
Wata kwararriya a fannin kimiyar abinci a da ke jami’ar Aliko Dangote ta garin Wudil Malama Hauwa Dauda Adamu, tace, yin amfani da gurbatacen ruwa wajen...
Wani likita a sashen kula da lafiyar kunne magkwgaro da hanci a asibiti kwararru na Murtala Muhammad dake Jihar Kano ya bayyana cewa saka tsinke da...
Hukumar yaki da cutar tarin fuka da kuturta da kuma gymbon ciki ta kasa a Nijeriya ta ce kuturta cuta ce da za a iya magance...
Ma’aikatar lafiya a jihar Kano ta ce zuwa yanzu ta samu nasarar dakile bazuwar cutar nan mai saurin halaka mutane ta Mashako wato Diphtheria a jihar,...
Wani kwarraren likita a bangaren kula da lafiyar iyali dake asibitin kashi na Dala dake a Jihar Kano, ya bayyana cewar ‘cutar fargaba na daya daga...
. Sannu a hankali dai sabuwar cutar ta Mashako wato “Diphtheria” a turance na ci gaba da bazuwa a sassa daban daban na jihar Kano. Inda...
Gwamnatin Nigeria ta hannun hukumar kula da lafiya a matakin farko ta kasa NPHCDA ta ce barkewar cutar Mashako a jihar Kano da sauran jihohin kasar...
Cutar sarkewar numfashi da ta bulla a Kano ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 25. Rahotanni sun nuna cewa, cutar mai suna “diphtheria” wadda aka fassarata da...