Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta (ICPC) ta ce, za ta kwace wasu fulotai da gine-gine mallakin gidauniyar Shehu Musa Yar Adua da darajar...
Hukumar EFCC ta sake gurfanar da tsohon sakataren gwamnatin tarayya Babachir Lawal tare da wasu mutane uku gaban kotun tarayya da ke birinin tarayya Abuja. Hukumar...
Yayin da hukumar zaben ta kasa INEC ke haramar bayyana sakamanon zaben gwamnan jahar Bauchi a yau Talata bayan tsame jahar daga jerin jahohin da ta...
Wani matashi Samuel Ogundeji ya rasa idanun sa bayan da aka yi zargin cewa sashin yaki da fashin da makami na rundunar ‘yan sanda ta kasa...
Ma’aikatar albarkatun ruwa ta kasa ta ce kawo yanzu ta karbi takardun kamfanoni 30 daga hukumar dake kula da alamuran jingine kadarorin gwamnati ta kasa kan...
Jam’iyyar APC ta zargi kwamishinan yan sandan jihar Kano Muhammad Wakili da hada baki da jam’iyyar PDP wajen ganin an murda zaben Gwamnan a jihar nan....
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta kasa JAMB ta ce ba zata janye yin amfani da dangwalen yatsa ba wajen tantance masu zana jarrabawar a...
Yan najeriya biyu ne da suka yi nasara a gasar karatun alkur’ani mai girma a bana za su wakilci kasar nan a gasar karatun alkur’ani ta...
Kungiyar ma’aikatan kwadago ta kasa NLC ta bukaci hukumar zabe ta kasa INEC da ta tabbatar da an gudanar da sahihin zabe a jihohi shida da...
Gwamnatin tarayya zata baiwa manoman Audiga fiye da dubu dari 100 tallafin bunkasa harkokin noman su karkashin shirin babban bankin nageriya a wannan shekarar ta 2019....