Wata babbar kotun tarayya dake zama a Ikeja dake jihar Lagos, ta yanke hukuncin kisa ga Saheed Arogundade, shugaban kungiyar direbobin hanya ta kasa reshen jihar...
Dakataccen babban jojin Najeriya Walter Onnoghen ya kalubalantar rashin cancantar alkalin kotun da’ar ma’aikata Danladi Umar wajen cigaba da shari’ar, da ake masa kan zargin bayyana...
Kungiyar Boko Haram ta kai hari kan al’ummar karamar hukumar Madagali dake jihar Adamawa a daren jiya Litinin, yayin da suka tarwatsa ‘yan sanda dake kan...
Ana kyautata zaton cewa, fiye da wakilai da masu sanya idanu dari 700 ne za su halacci babban taron gamayyar kungiyar kwadago ta kasa NCL na...
Dan gidan tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, Olujonwo Obasanjo ya cigaba da yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari gangamin yakin neman zabe a kasar Amurka. Olujonwo Obasanjo,...
Kotun da’ar ma’aikata ta dage kan cewar sai lalle dakataccen babban jojin kasar nan Walter Onnoghen ya bayyana a gaban kotun akan zargin da ake masa...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta Najeriya JAMB ta ce cikin kwanaki 26 da fara yin rijistar jarrabawar ta yiwa akalla mutane miliyan daya da...
Kotun daukaka kara da ke zaman ta a Abuja ta yi watsi da bukatar dakataccen babban jojin Najeriya Mai shari’a Walter Samuel Onnoghen na cewa ta...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da Sakandire ta kasa (JAMB) ta ce dalibai dubu dari takwas da sittin da tara da dari bakwai da tara...
Kungiyar lauyoyi reshen jihar Kano NBA ta nesanta kanta daga rufe kotunan na kwanaki biyu da za’a fara daga yau Talata, don yin biyayya ga umarnin...