Shugabancin kungiyar kwadago ta kasa bangaren Joe Ajaero, ta ce, gamayyar kungiyoyin kwadagon kasar nan ba zasu sanya hannu kan duk wata yarjejeniya da gwamnatin tarayya...
Asusun tallafawa kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF ya fara taro na musamman da masu rike da masarautun gargajiya a arewacin kasar nan domin tattauna...
Asusun bada lamuni na majalisar dinkin duniya IMF ya shawarci kasar nan da ta lalubo hanyoyin da za ta bunkasa kudaden shigar ta musaman ta bangaren...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta koka kan yadda matasan kasar nan da kuma Mata ke ta’ammali da Kwayoyin Tramadol da...
Hukumar kula da ‘yan cirani ta duniya (IOM) ta ce ya zuwa yanzu ta samu nasarar ceto ‘yan kasar nan dubu tara da dari takwas da...
Wata babbar kotun birnin tarayya Abuja ta umarci wani asibiti mai zaman kansa da ke birnin, da ya biya wani mutum da matar sa, diyyar naira...
Shugaban jam’iyyar APC mai mulkin kasa Adams Oshimhole ya shaidawa shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa zaben fidda gwani na gwamna a Jihar Lagos ya gudana daidai...
Da Asubahin yau ne wata Tanka makare da Man Fetur ta kama da wuta a kan titin Badagry tsakanin Barikin Soja na Onireke da ke karamar...
Kasar Amurka ta bayyana Najeriya a matsayin jagorar nahiyar Afirka kuma babbar abokiyar huldar Amurka. Sakataren harkokin wajen Amurka Mike Pompeo ne ya bayyana hakan lokacin...
Farashin gangan danyan mai ya tashi a kasuwar Brent da ke birnin London zuwa dala 83 da santi 27. Sai dai a kasuwar West Texas...