Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta Nijeriya INEC ta ɗage zaɓen gwamnoni da na ‘yan majalisar dokokin jihohi da mako guda, inda ta mayar da shi...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Nijeriya INEC, ta bayyana zaben dan majalisar tarayya na mazabar Doguwa da Tudunwada a matsayin wanda bai kammalu ba. Hukumar...
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya, ta yi jan kunne ga masu zuwa rumfunan zabe da dabbobi musamman ma karnuka da sauran dabbobi masu hatsari. hakan na kunshe...
Babban bankin Nijeriya CBN, ya ce, har yanzu bai bayar da umarni ga bankunan kasuwanci na su fara bayar da tsofaffin kudi ga kwastomomi ba. Mai...
Bayan da Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya yi afuwa ga fursunoni goma sha biyu 12 da aka yanke wa hukuncin kisa, tare da sassauta...
Har kawo yanzu haka dai rahotanni na nuni da cewa akwai yiyuwar ci gaba da fuskantar rashin wadatuwar Man Fetur a birnin tarayya Abuja har ma...
Biyo bayan hukuncin da kotun kolin Nijeriya ta yi na kara wa’adin amfani da tsohon kudin kasar zuwa watan Disambar shekarar da muke ciki, wasu bankunan...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta fitar da jerin sunayen wadanda suka lashe zaben yan majalisun tarayya. Sai dai a Jihar kano hukumar...
Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni, ya sanar da ɗage haramcin amfani da babura a ƙananan hukumomin jihar guda bakwai. gwamnan ya bayyana hakan ne ta...
Hukumar INEC ta bukaci kotun da ke sauraren korafin zaben shugaban kasa da ta sauya izinin da aka bai wa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar...