Ƙungiyar mamallaka kafafen yaɗa labarai da ke Arewacin ƙasar nan ta karrama Freedom Radio da lambar yabo, kasancewarta kafar yaɗa labarai ta farko mai zaman kanta...
Ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU ta buƙaci ƴan Najeriya da bata shawarar matakin da ya kamata ta ɗauka a madadin yajin aikin da take tafiya...
Jam’iyyar APC tsagin Gwamna Ganduje ta ce, za ta sanya jami’an tsaro su cafke Ɗanzago, idan ya ƙara bayyana kansa a matsayin shugaban jam’iyya. Sakataren yaɗa...
Tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa ya ce babu wani abu da jami’iyyun APC da PDP zasu nunawa al’umma domin yakin neman zabe a shekarar 2023....
Guda cikin Mambobin jami’iyyar APC a Kano tsagin G7 da Malam Ibrahim Shekara ke jagoranta Ahmad Haruna Zago ya ce har yanzu shi ne halastaccen shugaban...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya mikawa majalisar dokokin Najeriya ƙarin kudirin kasafin kuɗi na naira tiriliyan 2 da biliyan 55 domin amincewa. Kazalika shugaba Buhari na...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai bar Abuja, a yau Talata domin halartar taron shugabannin ƙasashen Turai da na Afirka da kuma shugabannin ƙasashe da dama a...
Gwamnatin tarayya ta yi zargin cewa ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU ba ta sanar da ita matakinta na tafiya yajin aiki ba. Ministan Ilimi Adamu...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama dakataccen kwamandan sashin binciken miyagun Laifuka da ke ƙarƙashin ofishin sufeto janar na ƴan sanda DCP Abba Kyari. Jaridar PUNCH...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 5 ta ci gaba da sauraron shari’ar zargin kisan kai da ake yiwa malamin makarantar nan Abdulmalik Tanko da Hashim...