Hukumar kula da aikin hajji ta ƙasa NAHCON ta ce, maniyyata aikin Umara a bana za su ziyarci gurare biyu ne kacal a ƙasar Saudiyya. Hukumar...
A ƙalla mutane takwas ne ƴan bindiga suka sace a wani sabon hari da suka kai wa Fulanin Agwan a Kwakwashi ta jihar Neja. Rahotanni sun...
Hukumar hana fasa ƙwauri ta ƙasa Kwastam ta cafke wasu haramtattun kaya da aka shiga da su ƙasar nan da kudin su ya kai naira miliyan...
Bakwai daga cikin shugabannin jam’iyyar PDP na kasa suka ajiye mukamansu nan take. Shugabannin da ke rike da mukamai daban-dabam sun rubuta takardar ajiye mukaman na...
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya yi kira ga ‘yan majalisar dokokin jihar kano da su rika taimakawa masarautu domin samun ci gaban...
Manyan kotunan jihar Kano za su fara hutun su na shekara-shekara. Mai magana da yawun kotun Kano Baba Jbo Ibrahim ne ya bayyana hakan, ta cikin...
Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu ya ce cutar Corona da ta sake dawowa karo na uku ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 30 a cikin mako guda...
‘Yan sandan jihar Imo sun cafke wani mutum da ake zargi da daukar nauyin tsagerun dake fafutukar kafa ‘yantattar kasar Biafra, IPOB. A wata sanarwa da...
Hausawa da Fulani da sauran mazauna yankunan karamar hukumar Bokkos a jihar Plateau sun sanya hannu a takardar yarjejeniyar zaman lafiya a yankunan na su. Al’ummar...
Tsohon ministan tsaron ƙasar nan Mr. Adetokunbo Kayode ya ce Najeriya na da buƙatar sake ɗaukan jami’an tsaro kimanin milyan ɗaya. Adetokunbo Kayode ya ce, jami’an...