Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya fice daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC. Gwamnan ya shaida wa wakiliyar Freedom Radio Jamila Ado Mai Wuƙa cewa, ya...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun kasar nan JAMB ta saki sakamakon jarrabawar ta bana. JAMB ta ce, daliban da suka rubuta jarrabawar a cibiyoyi fiye...
Gwamnatin jihar Kano za ta aikewa da hukumar KAROTA takardar gargadi sakamakon rashin tsaftar bandakunan su. Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Getso ne ya bada umarnin, wanda...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta ce, tana neman matashin nan ruwa a jallo da yayi ikirarin daina yin sallah sakamakon yi masa aski da aka...
Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulƙadir Muhammed, ya ce, nan ba da jimawa ba, zai sanar da matakin da ya ɗauka kan ko zai tsaya takarar...
Shugaban bankin raya ƙasashen afurka, Dr. Akinwumi Adesina, ya ce, tattalin arzikin nahiyar afurka, ya yi asarar dala biliyan casa’in (190), sakamakon ɓullar cutar korona. Mista...
Hukumar tsaro ta civil defence ta tura da jami’anta mata don gadin makarantu a faɗin ƙasar nan baki ɗaya. Shugaban hukumar, Ahmed Audi, shine ya...
Shugaban majalisar dattijai Ahmad Lawan ya ce zauren majalisar dokoki ta kasa na bukatar gyare-gyare tun ba yanzu ba. Lawan ya bayyana haka ne bayan da...
Kudurin kwarya-kwaryar kasafin kudin bana da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gabatarwa majalisar dattijai ya shiga karatu na biyu a Larabar nan. Shugaban majalisar Sanata Ahmad...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun kasar nan JAMB ta ce a Larabar nan ne za ta fitar da sakamakon jarrabawar UTME ta bana. Shugaban hukumar...