Wasu ƴan majalisar wakilai guda huɗu ƴan asali jam’iyyar PDP sun sauya sheƙa zuwa jam’iyya mai mulki ta APC. Mambobin na PDP sun sanar da sauyin...
Kungiyar manoman shinkafa ta kasa reshen Jihar Kano RIFAN ta bayyana rashin isassun kayan aikin noman a matsayin babban dalilin da ya sa ake samun hauhawar...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Jigawa ta tabbatar da cewa jami’anta sun fafata da wasu ‘yan fashi da makami da suka datse hanyar Maiduguri zuwa Kano. Lamarin...
Gwamnatin tarayya ta ce a duk shekara tana kashe kudi naira biliyan sittin don gyaran bututan man fetur din da bata-gari suke lalatawa a kasar nan....
Sufeto Janar na ‘yan sandan kasar nan Usman Baba Alkali, ya ce, jami’an ‘yan sanda da sojoji akalla dubu biyar ne ke aikin yaki da ta’addanci...
A wata sanarwar bayan taro da ƙungiyar gwamnonin kudancin ƙasar nan su ka fitar a baya-bayan nan ta fito da buƙatun da ke neman al’ummar Najeriya...
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta jaddada aniyarta ta inganta kwarewar masu ruwa da tsaki kan kula da asarar rayuka. Yayin da yake...
Kwalejin horas da manyan hafsoshin soji dake Jaji a jihar Kaduna ta kori wasu manyan jami’an soji biyu bisa zargin sata. Jami’an da lamarin ya shafa...
Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugaban hukumar karɓar ƙorafin da yaƙi da cin hanci da rashawa Muhyi Magaji Rimin Gado. Majalisar ta ce ta...
Hukumar tsaron sirri ta DSS ta bayyana jagoran tsagerun yarbawa Sunday Adeyemo wanda aka fi sani da Sunday Igboho a matsayin wanda ta ke nema ruwa...