Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC) ta fara binciken shugaban jam’iyyar PDP na kasa Prince Uche Secondus kan zargin badaƙalar naira biliyan...
Gwamnatin jihar kano ta ce rashin kudi a hannun gwamnati ne ya sanya ta gaza yiwa malamai karin girma. Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne...
Gwamnonin jam’iyyar PDP sun goyi da bayan sake fasalta kasar nan don dakile matsalolin tsaro. Gwamnonin sun dau wannan mataki ne yayin wani taron sirri...
Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Bauchi Yakubu Shehu Abdullahi, ya ce, gwamnan jihar ta Bauchi sanata Bala Abdulkadir Muhammed, shine ya sa aka dakatar da...
Gwamnonin jam’iyyar PDP guda goma sha uku sun fara gudanar da wani taro na sirri a birnin Badun na jihar Oyo. Rahotanni sun ce gwamnonin...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Alhaji Atiku Abubakar ya yi kira ga gwamnonin ƙasar nan da su nemi mafita halin da ƙasar ke ciki maimakon jiran gwamnatin...
Rahotanni daga Zirin Gaza na cewa jiragen yaƙin sojin Isra’ila sun ci gaba da yi luguden wuta a birnin a yau litinin. Wannan na zuwa...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya jagoranci wata tawagar jami’an tsaro don kai sumame wata maɓoyar ƴan bindiga da ke birnin Gusau babban birnin jihar. ...
Dakarun Operation Hadin Kai na rundunran sojin ƙasar nan sun hallaka ƴan boko haram da dama a ƙauyen Dawuri da ke yankin ƙaramar hukumar Konduga a...
Wata ƙungiya da ke rajin kare martabar arewacin ƙasar nan mai suna Northern Reform Organzation ta yi tir da ci gaba da kisan kiyashi da ake...