A irin wannan rana ta yau ce a shekarar 2010 tsohon sugaban kasar Najeriya marigayi Umaru Musa Yar’adua ya rasu. Kafin rasuwar-sa, Malam Umaru Musa Yar’adua...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kori babban jami’in ta Sani Nasidi Uba Rimo da aka samu da matar aure a ɗakin Otal. Hakan na cikin...
Wani matashi da ake zargi da addabar al’ummar Unguwar Ja’oji a nan Kano da sace-sace a gidaje ya shiga hannun hukuma bayan da aka kama shi...
Ministan kwadago da samar da aikin yi, Sanata Chris Ngige, ya ce, tuni ya fara tuntubar atoni janar na kasa kuma ministan shari’a Abubakar Malami don...
Wani malami a sashen nazarin kimiyyar lissafi a jami’ar Bayero da ke Kano Dr Auwal Bala Abubakar, ya zama dalibi da ya fi hazaka a wata...
Rahotanni sun ce ‘yan bindigar sun kashe mista Solomon Adebayo wanda shine kwamishinan kula da harkokin fansho na jihar lokacin da yak e ziyara a wani...
Dagacin Sharada Alhaji Ilyasau Mu’azu Sharada ya bukaci al’ummar musulmi da su sadaukar da wani bangare na dukiyarsu domin tallafawa mabukata. Alhaji Ilyasu Mu’azu Sharada ya...
Gwamnatin Jihar Gombe ta sanar da dakatar da ma’aikata 668 da take zaton na bogi ne sakamakon gaza bayyana a gaban kwamitin tantance ma’aikatan jihar don...
Gwamnatin tarayya ta haramtawa matafiya daga kasashen India da Brazil da kuma Turkiyya shigowa Najeriya sakamakon tsananin da annobar cutar Corona ta yi a kasashen. Shugaban...
Gamayyar kungiyoyin ma’aikata sun alakanta rashin tsaro dake addabar jihar Kaduna da korar ma’aikata 30,000 da gwamna Nasir El-Rufai ya yi tun farkon hawansa a shekarar...