Rahotanni sun ce hajiya Aisha Ahmadu Bello wadda ita ce ‘yar Sardauna ta biyu ta rasu ne a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa tana da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci jami’an tsaron kasar nan da su kara kokari wajen kawo karshen matsalar rashin tsaro da ke addabar kasar nan. ...
A yau juma’a ake sa ran za ayi jana’izar tsohon shugaban kasar Chadi marigayi Idriss Deby wanda ake zargin ‘yan bindiga sun kashe shi a baya-bayan...
Wasu fusatattun ɗaurarru sun yi ƙoƙarin arce wa daga babban gidan gyaran hali na Kano da ke Kurmawa. Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne da...
Bankin duniya ya ce rashin isash-shen wutar lantarki ya janyowa bangaren masana’antu da harkokin kasuwanci a Najeriya, asarar makudan kudade dala biliyan 29 kwatankwacin naira tiriliyan...
Masu sana’ar sayar da lemeon lamurje sun yi korafin cewa suna fama da rashin ciniki wanda suka alakanta hakan da batun dan tsami da hukumomi suka...
Hukumar yaki da fasawauri ta kasa kwastam ta gargadi masu fasakwaurin kayayyaki da su guji amfani da shiyyar Kano wajen aikata miyagun ayyukansu domin kuwa hukumar...
Babban hafsan sojin kasa na kasar nan laftanal janar Ibrahim Attahiru, ya ce, zai yi matukar wuya dakarun kasar nan su samu nasarar kakkabe ‘yan ta’adda...
Majalisar dattijai a shekaran jiya talata ta amincewa shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya ciyo bashin dala biliyan daya da miliyan dari biyar daga kasashen waje....
Hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta ce farashin kayayyakin abinci da suka hada da: Shinkafa, Kwai, Tumatir da kuma Doya sun tashi a cikin watan jiya...