Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta bayyana sunayen wasu kasashe takwas da ta ke bukatar su ba da izinin biza ga...
Majalisar dattawan kasar nan ta dage zamanta zuwa ranar 13 ga watan Afrilu, don yin shagulgulan bikin Easter. Shugaban majalisar Ahmad Lawan ne ya bayyana hakan...
Majalisar Zartarwa ta kasa ta amince da kashe Naira miliyan dari tara da ashirin da biyu da dubu dari takwas don sayen takin zamani da zai...
An fitar da jerin sunayen limaman da za su yi limanci a sallar tarawihi da na tahajjud a masallacin harami da ke birnin Makkah a watan...
Akwai yiyuwar dakatar da ‘yan wasan jihar Kogi zuwa gasar bikin kakar wasanni ta 2020. Za dai a fara gudanar da bikin ne a ranar 2...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid da ya tafi Tottenham Hotspur a matsayin aro Gareth Bale ya bayyana ra’ayinsa na komawa kungiyar tashi. Bale...
Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta kara shekaru 6 akan wa’adin dakatarwa da ta yiwa tsohon shugabanta Sepp Blatter da tsoho Babban Sakatare Jerome Valcke....
Shugaban majalisar dokokin jihar Kano Injiniya Hamisu Ibrahim Chidari ya ce, halin matsin tattalin arziki da kasar nan dama duniya baki daya suka shiga, ya sanya...
Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta jihar Kano ta gargaɗi ƴan kasuwar Dawanau, game da ƙara farashin kayayyaki a daidai lokacin da watan azumi...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta kasa (JAMB) ta fitar da jadawalin yadda za a rubuta jarabawar neman gurbi a manyan makarantun kasar...