Gwamnatin Tarayya ta ce babu dole ga duk dan Najeriya da bay a sa son ayi masa allurar rigakafin cutar corona. Karamin Ministan lafiya na kasar...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano za ta hada kai da ICPC don gudunar da bincike a hukumar kula...
Gwamnatin Najeriya ta amince da samar da cibiyoyi domin dawo da layukan wayar da suka bata ko aka sace a kananan hukumomin kasar 774. Hakan na...
Hadaddiyar kungiyar masu safarar kayan abinci da dabbobi zuwa kudancin Najeriya ta amince ta janye yajin aikin da ta shiga a makonnan. Kungiyar ta amince da...
Gwamnan jihar Gombe Alhaji Muhammad Inuwa Yahaya ya nada Malam Danladi Sanusi Maiyamba a matsayin sabon Mai Tangale. Nadin nasa na cikin wata sanarwa ce mai...
Fadar shugaban kasa ta ce akwai kwararan hujjoji da ke nuna cewa akwai jiragen sama da suke jefa makamai ga ‘yan bindiga a jihar Zamfara. Babban...
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce, zai yi wuya a kawo karshen cutar corona a shekarar 2021. A cewar Daraktan bada agajinn gaggawa na...
Gwamnatin Jihar Kano ta rufe wasu cibiyoyin lafiya 3 sakamakon kin sabunta rijstar su na shekarar 2020. Wannan dai na cikin wata sanarwa da hukumar...
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da harin yan bindiga da yayi sanadiyyar mutuwar mutane shida tare da jikkata mutum guda a kananan hukumomin Igabi da Kauru...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wata mata mai suna Aisha Abdullahi Giade sakamakon zarginta da cin zarafin ‘yar kishiyarta. Mai magana da yawun rundunar...