Gwamnatin tarayya ta ce ta bullo da shirin baiwa Matasa aikin yi na wucin gadi wato Extended special public work program a kasar nan don rage...
Rundunar sojan ta kama barayin daji 220 tare da ceto mutane 642 a tsakanin watan Yuni da kuma Disambar Bara. Mukaddashin daraktan yada labarai na rundunar ...
Gwamnatin jihar kano ta jaddada kudirinta na kammala aikin hanyar da ta tashi daga kanye, kabo, ta dangana da garin Dugabau Kwamishinan kula kananan hukumomin na...
Kwalejin horas da jami’an Soji ta Najeriya NDA ta ce har yanzu bata fara sayar da takardar shiga makarantar ba karo na saba’in da uku. Hakan...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya soke tsohon mafi karancin albashi na Naira dubu 30 da ake biyan ma’aikatan jihar Kano. Abdullahi Umar Ganduje ya...
Hukumar gudanarwar jami’ar Bayero da ke nan Kano, ta musanta labarin da ake yaɗawa cewa ta soke zangon karatu na 2019/2020. Jami’ar ta Bayero ta tabbatar...
An kama daya daga cikin matasan da suka yi wata yarinya aika-aika a Jama’aren jihar Bauchi kafin tawagar gwamnatin jihar ta zo nan Kano a jiya...
A watan Nuwamban shekarar 2020 da ta gabata, hukumar ƙididdiga ta ƙasa NBS ta ce, tattalin arziƙin Najeriya ya samu koma-baya da kashi 3.65 a tsakanin...
Tsohon gwamnan Kano kuma sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau ya yi martani ga tsohon gwamnan Kano Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso da shugaban...
Kwamitin shugaban kasa da ke kula da harkokin tattalin arzikin kasa, ya ce, akalla mutane miliyan 12 na fama da kangin talauci a jihohin Kano da...