Majalisar kula da tattalin arzikin kasa ta bukaci gwamnonin johohin kasar nan talatin da shida da su gaggauta kafa wani kwamiti na musamman kan harkokin tsaro...
Kungiyar masana kimiyyar abinci mai gina jiki ta kasa ta ce Najeriya ce ta 98 a cikin jerin kasashen duniya 107 da al’ummarta ke fama da...
Babban bankin duniya ya ce zai tallafawa gwamnatin tarayya domin bunkasa fannin lafiya da ilimi a kasar nan. Shugaban bankin David Malpass ne ya sanar da...
Gwamnonin kasar sun ce kirkiro rundunar SWAT bayan rushe runduar yaki da ‘yan fashi da makami ta SARS ya yi hanzari. Gwamnonin sun kuma bukaci babban...
Wani masanin harkokin Noma anan Kano ya alakanta matsalar karancin abinci da yawan samun ambaliyar ruwa a gonaki da ake yi. Masanin harkokin Noman ya kuma...
Gwamnatin jihar kano ta bukaci manoma dasu kalli noma a matsayin don riba, bawai don ci ba kawai. Mataimakin gwamnan jihar Dr.Nasiru Yusuf Gawuna ya bukaci...
Gwamnatin Najeriya ta amince ta biya kungiyar malaman jami’o’in kasar ASUU naira biliyan 30 a matsayin kudaden alawus. Sai dai, Za’a soma biyan su kudaden ne...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanya ranar 18 ga watan Fabrairun ta 2023 a matsayin ranar da za’ a gudanar da babban...
Ma’aikatar karamar hukumar Nassarawa ta ce zata cigaba da inganta walwala da jin dadin ma’aikatan ta. Shugaban karamar hukumar Nassarawa Dr, Lamin Sani ya bayyana hakan...
Ma’aikatar sharia ta jihar Kano ta gargadi kungiyar daliban karamar hukumar birnin Kano da su guji shigar da al’amuran siyasa a cikin kungiyar. Kwamishinan sharia na...